وَإِن تَعُدُّواْ نِعۡمَةَ ٱللَّهِ لَا تُحۡصُوهَآۗ إِنَّ ٱللَّهَ لَغَفُورࣱ رَّحِيمࣱ ١٨
An-Nahl 16:18
سورة النحل
Meccan
Verse: 18/128
Page 269
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma idan kun ƙidãya ni'imar Allah, bã ku iya lissafa ta. Lalle ne Allah, haƙĩƙa, Mai gãfara ne, Mai jin ƙai. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma idan kun ƙidãya ni'imar Allah, bã ku iya lissafa ta. Lalle ne Allah, haƙĩƙa, Mai gãfara ne, Mai jin ƙai.
An-Nahl 16:18
Loading the recitation…
0:00