وَٱلۡأَنۡعَٰمَ خَلَقَهَاۖ لَكُمۡ فِيهَا دِفۡءࣱ وَمَنَٰفِعُ وَمِنۡهَا تَأۡكُلُونَ ٥
An-Nahl 16:5
سورة النحل
Meccan
Verse: 5/128
Page 267
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Da dabbõbin ni'ima, Ya halicce su dõminku. A cikinsu akwai abin yin ɗumi da waɗansu amfãnõni, kuma daga gare su kuke ci. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Da dabbõbin ni'ima, Ya halicce su dõminku. A cikinsu akwai abin yin ɗumi da waɗansu amfãnõni, kuma daga gare su kuke ci.
An-Nahl 16:5
Loading the recitation…
0:00