لَقَدۡ رَأَىٰ مِنۡ ءَايَٰتِ رَبِّهِ ٱلۡكُبۡرَىٰٓ ١٨
An-Najm 53:18
سورة النجم
Meccan
Verse: 18/62
Page 526
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Lalle, tabbas, (Annabinku) ya ga waɗanda suka fi girma* daga ãyõyin Ubangijinsa.
* Watau dai Alƙur'ani ya zo daga Allah ta hanya mafi aminci har ya sadu da mutãne dõmin su yi aiki da abin da ke cikinsa. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Lalle, tabbas, (Annabinku) ya ga waɗanda suka fi girma daga ãyõyin Ubangijinsa.
An-Najm 53:18
Loading the recitation…
0:00