وَٱللَّهُ يُرِيدُ أَن يَتُوبَ عَلَيۡكُمۡ وَيُرِيدُ ٱلَّذِينَ يَتَّبِعُونَ ٱلشَّهَوَٰتِ أَن تَمِيلُواْ مَيۡلًا عَظِيمࣰا ٢٧
An-Nisa' 4:27
سورة النساء
Medinan
Verse: 27/176
Page 83
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma Allah Yanã nufin Ya karɓi tũbarku. Kuma waɗanda suke bin sha'awõyi suna nufin ku karkata, karkata mai girma. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma Allah Yanã nufin Ya karɓi tũbarku. Kuma waɗanda suke bin sha'awõyi suna nufin ku karkata, karkata mai girma.
An-Nisa' 4:27
Loading the recitation…
0:00