وَٱللَّهُ أَعۡلَمُ بِأَعۡدَآئِكُمۡۚ وَكَفَىٰ بِٱللَّهِ وَلِيࣰّا وَكَفَىٰ بِٱللَّهِ نَصِيرࣰا ٤٥
An-Nisa' 4:45
سورة النساء
Medinan
Verse: 45/176
Page 86
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma Allah ne Mafi sani ga maƙiyanku, kuma Allah Yã isa Ya zama Majibinci, kuma Yã isa Ya zama Mataimaki. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma Allah ne Mafi sani ga maƙiyanku, kuma Allah Yã isa Ya zama Majibinci, kuma Yã isa Ya zama Mataimaki.
An-Nisa' 4:45
Loading the recitation…
0:00