ٱنظُرۡ كَيۡفَ يَفۡتَرُونَ عَلَى ٱللَّهِ ٱلۡكَذِبَۖ وَكَفَىٰ بِهِۦٓ إِثۡمࣰا مُّبِينًا ٥٠
An-Nisa' 4:50
سورة النساء
Medinan
Verse: 50/176
Page 86
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Ka dũba yadda suke ƙirƙira ƙarya ga Allah! Kuma shi ya isa ga zama zunubi bayyananne. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Ka dũba yadda suke ƙirƙira ƙarya ga Allah! Kuma shi ya isa ga zama zunubi bayyananne.
An-Nisa' 4:50
Loading the recitation…
0:00