فَأُوْلَٰٓئِكَ عَسَى ٱللَّهُ أَن يَعۡفُوَ عَنۡهُمۡۚ وَكَانَ ٱللَّهُ عَفُوًّا غَفُورࣰا ٩٩
An-Nisa' 4:99
سورة النساء
Medinan
Verse: 99/176
Page 94
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
To, waɗannan akwai tsammãnin Allah Ya yãfe laifi daga gare su, kuma Allah Yã kasance Mai yãfẽwa ne, Mai gãfara. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
To, waɗannan akwai tsammãnin Allah Ya yãfe laifi daga gare su, kuma Allah Yã kasance Mai yãfẽwa ne, Mai gãfara.
An-Nisa' 4:99
Loading the recitation…
0:00