وَلَوۡلَا فَضۡلُ ٱللَّهِ عَلَيۡكُمۡ وَرَحۡمَتُهُۥ وَأَنَّ ٱللَّهَ رَءُوفࣱ رَّحِيمࣱ ٢٠
An-Nur 24:20
سورة النور
Medinan
Verse: 20/64
Page 351
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma bã dõmin falalar Allah ba a kanku da rahamarSa. Kuma lalle ne Allah Mai tausayi ne, Mai jin ƙai! -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma bã dõmin falalar Allah ba a kanku da rahamarSa. Kuma lalle ne Allah Mai tausayi ne, Mai jin ƙai!
An-Nur 24:20
Loading the recitation…
0:00