هُوَ ٱلَّذِي يُرِيكُمُ ٱلۡبَرۡقَ خَوۡفࣰا وَطَمَعࣰا وَيُنشِئُ ٱلسَّحَابَ ٱلثِّقَالَ ١٢
Ar-Ra'd 13:12
سورة الرعد
Medinan
Verse: 12/43
Page 250
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Shĩ ne Wanda Yake nũna muku walƙiya dõmin tsõro da tsammãni, kuma Ya ƙãga halittar girãgizai mãsu nauyi. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Shĩ ne Wanda Yake nũna muku walƙiya dõmin tsõro da tsammãni, kuma Ya ƙãga halittar girãgizai mãsu nauyi.
Ar-Ra'd 13:12
Loading the recitation…
0:00