فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ ١٣
Ar-Rahman 55:13
سورة الرحمن
Medinan
Verse: 13/78
Page 531
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangjinku *kuke ƙaryatãwa?
* Asalin lamiri "ku" yanã nũni ne ga nau'i biyu, watau mutãne da aljannu, sai dai bãbu lamirin abu biyu kawai a cikin Hausa, sai na jama'a. Jam'i a luggar Hausa ya fara daga biyu. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangjinku kuke ƙaryatãwa?
Ar-Rahman 55:13
Loading the recitation…
0:00