Ar-Rahman 55:13

سورة الرحمن

Medinan Verse: 13/78 Page 531

فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ ١٣

  1. Hausa translation

    الترجمة الهوساوية

    To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangjinku *kuke ƙaryatãwa?
     * Asalin lamiri "ku" yanã nũni ne ga nau'i biyu, watau mutãne da aljannu, sai dai bãbu lamirin abu biyu kawai a cikin Hausa, sai na jama'a. Jam'i a luggar Hausa ya fara daga biyu.

Read the whole surah Compare translations Arabic tafsir