فَٱصۡبِرۡ إِنَّ وَعۡدَ ٱللَّهِ حَقࣱّۖ وَلَا يَسۡتَخِفَّنَّكَ ٱلَّذِينَ لَا يُوقِنُونَ ٦٠
ArRoom 30:60
سورة الروم
Meccan
Verse: 60/60
Page 410
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Sabõda haka ka yi haƙuri lalle wa'adin Allah gaskiya ne, kuma kada waɗanda bã su da yaƙĩni su sassabce maka hankali. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Sabõda haka ka yi haƙuri lalle wa'adin Allah gaskiya ne, kuma kada waɗanda bã su da yaƙĩni su sassabce maka hankali.
ArRoom 30:60
Loading the recitation…
0:00