يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ لِمَ تَقُولُونَ مَا لَا تَفۡعَلُونَ ٢
As-Saff 61:2
سورة الصف
Medinan
Verse: 2/14
Page 551
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Ya kũ waɗanda suka yi ĩmani! Don me kuke faɗin abin dã ba ku aikatãwa? -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Ya kũ waɗanda suka yi ĩmani! Don me kuke faɗin abin dã ba ku aikatãwa?
As-Saff 61:2
Loading the recitation…
0:00