ٱلَّذِيٓ أَحۡسَنَ كُلَّ شَيۡءٍ خَلَقَهُۥۖ وَبَدَأَ خَلۡقَ ٱلۡإِنسَٰنِ مِن طِينࣲ ٧
AsSajdah 32:7
سورة السجدة
Meccan
Verse: 7/30
Page 415
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Wanda Ya kyautata kõme, Wanda Ya halitta shi. Shi ne kuma Ya fãra halittar mutum daga lãka. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Wanda Ya kyautata kõme, Wanda Ya halitta shi. Shi ne kuma Ya fãra halittar mutum daga lãka.
AsSajdah 32:7
Loading the recitation…
0:00