قَدۡ أَفۡلَحَ مَن زَكَّىٰهَا ٩
Ash-Shams 91:9
سورة الشمس
Meccan
Verse: 9/15
Page 595
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Lalle ne wanda ya tsarkake* shi (rai) ya sãmi babban rabo.
* Karɓar imãni da aiki da abinda ya ƙunsa tsarkake rai ne. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Lalle ne wanda ya tsarkake shi (rai) ya sãmi babban rabo.
Ash-Shams 91:9
Loading the recitation…
0:00