Ash-Shu'ara' 26:137

سورة الشعراء

Meccan Verse: 137/227 Page 373

إِنۡ هَٰذَآ إِلَّا خُلُقُ ٱلۡأَوَّلِينَ ١٣٧

  1. Hausa translation

    الترجمة الهوساوية

    "Wannan abu bai zamõ ba fãce hãlãyen* mutãnen farko."
     * Wãtau lãbarun mutãne waɗanda ba su ci gaba ba bã su son a yi rawa da nishãɗi. Anã karantawar ma'anar ƙaryar ta farko, watau wai tãtsũniya ce: a ce wai a hana ãyã akan tsaunuka dõmin wasanni. Suna nufi da ãya ko alãma gidãjen rawa da na nashãdi watau stadiyam da kasĩno. 
  2. Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation


    "Wannan abu bai zamõ ba fãce hãlãyen mutãnen farko."

Read the whole surah Arabic tafsir