أَوَلَمۡ يَرَوۡاْ إِلَى ٱلۡأَرۡضِ كَمۡ أَنۢبَتۡنَا فِيهَا مِن كُلِّ زَوۡجࣲ كَرِيمٍ ٧
Ash-Shu'ara' 26:7
سورة الشعراء
Meccan
Verse: 7/227
Page 367
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Shin, ba su dũba ba zuwa ga ƙasa, da yawa Muka tsirar a cikinta, daga dukan nau'i mai kyau? -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Shin, ba su dũba ba zuwa ga ƙasa, da yawa Muka tsirar a cikinta, daga dukan nau'i mai kyau?
Ash-Shu'ara' 26:7
Loading the recitation…
0:00