وَٱجۡعَل لِّي لِسَانَ صِدۡقࣲ فِي ٱلۡأٓخِرِينَ ٨٤
Ash-Shu'ara' 26:84
سورة الشعراء
Meccan
Verse: 84/227
Page 371
Hausa translation
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
"Kuma Ka sanya mini harshen gaskiya* a cikin mutãnen ƙarshe."
* Harshen gaskiya shĩ ne yabõ mai kyau. Mutãnen ƙarshe sũ ne Musulmi al'ummar Annabi Muhammadu, mãsu shaida ga annabawa da iyar da manzanci
Ash-Shu'ara' 26:84
Loading the recitation…
0:00