ٱلنَّجۡمُ ٱلثَّاقِبُ ٣
At-Tariq 86:3
سورة الطارق
Meccan
Verse: 3/17
Page 591
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Shi ne taurãron nan mai tsananin haske.*
* Wannan ya yi kama da zuwan Annabi a cikin jahiliyya don ya haskaka duniya da ilimi kamar yadda girgije ke ba da ruwa saboda tsiron ƙasa, hantsar uwa ta ba da nono saboda jariri kuma maniyi ya zo lokacin Jima'i. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Shi ne taurãron nan mai tsananin haske.
At-Tariq 86:3
Loading the recitation…
0:00