مُتَّكِـِٔينَ عَلَىٰ سُرُرࣲ مَّصۡفُوفَةࣲۖ وَزَوَّجۡنَٰهُم بِحُورٍ عِينࣲ ٢٠
At-Tur 52:20
سورة الطور
Meccan
Verse: 20/49
Page 524
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Sunã kishingiɗe a kan karagu waɗanda ke cikin sahu, kuma Muka aurar da su waɗansu mãtã mãsu farin idãnu, mãsu girmansu. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Sunã kishingiɗe a kan karagu waɗanda ke cikin sahu, kuma Muka aurar da su waɗansu mãtã mãsu farin idãnu, mãsu girmansu.
At-Tur 52:20
Loading the recitation…
0:00