إِلَّا ٱلَّذِي فَطَرَنِي فَإِنَّهُۥ سَيَهۡدِينِ ٢٧
Az-Zukhruf 43:27
سورة الزخرف
Meccan
Verse: 27/89
Page 491
Hausa translation
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
"Fãce wannan *da Ya ƙãga halittata, to, lalle Shĩ ne zai shiryar da ni."
* Bã ni bauta wa gumãka, amma inã bautawa Allah wanda Ya ƙãgi halittata.
Az-Zukhruf 43:27
Loading the recitation…
0:00