وَقُل لِّلَّذِينَ لَا يُؤۡمِنُونَ ٱعۡمَلُواْ عَلَىٰ مَكَانَتِكُمۡ إِنَّا عَٰمِلُونَ ١٢١
Hood 11:121
سورة هود
Meccan
Verse: 121/123
Page 235
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
kuma kace wa waɗanda bã su yin ĩmãni, "Ku yi aiki a kan hãlinku, lalle mũ mãsu aiki ne. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
kuma kace wa waɗanda bã su yin ĩmãni, "Ku yi aiki a kan hãlinku, lalle mũ mãsu aiki ne.
Hood 11:121
Loading the recitation…
0:00