وَٱنتَظِرُوٓاْ إِنَّا مُنتَظِرُونَ ١٢٢
Hood 11:122
سورة هود
Meccan
Verse: 122/123
Page 235
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
"Kuma ku yi Jiran dãko, lalle mu mãsu Jiran dãko* ne."
* Ku yi jira ku gani wãne ne zai ci nasara; mũ da muka bi umurnin Allah, kõ kuwa ku da kuke bin zuciyõyinku. Ãƙiba dai tanã ga mãsu taƙawa. Allah ya tabbatar da mu a kan binsa a kan taƙawa. Amin. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
"Kuma ku yi Jiran dãko, lalle mu mãsu Jiran dãko ne."
Hood 11:122
Loading the recitation…
0:00