Hood 11:6

سورة هود

Meccan Verse: 6/123 Page 222

۞ وَمَا مِن دَآبَّةࣲ فِي ٱلۡأَرۡضِ إِلَّا عَلَى ٱللَّهِ رِزۡقُهَا وَيَعۡلَمُ مُسۡتَقَرَّهَا وَمُسۡتَوۡدَعَهَاۚ كُلࣱّ فِي كِتَٰبࣲ مُّبِينࣲ ٦

  1. Hausa translation

    الترجمة الهوساوية

    Kuma bãbu wata dabba a cikin ƙasa fãce ga Allah arzikinta yake, kuma Yanã sanin matabbatarta* da ma'azarta, duka sunã cikin littãfi bayyananne.
    * Matabbatã shĩ ne uba, kuma ma'aza ita ce uwa.

Read the whole surah Compare translations Arabic tafsir