يَٰيَحۡيَىٰ خُذِ ٱلۡكِتَٰبَ بِقُوَّةࣲۖ وَءَاتَيۡنَٰهُ ٱلۡحُكۡمَ صَبِيࣰّا ١٢
Maryam 19:12
سورة مريم
Meccan
Verse: 12/98
Page 306
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Yã Yahaya! Ka kãma littãfi da ƙarfi. Kuma Muka bã shi hukunci yanã yãro.*
* Yahaya an zakariyya, shi neAnnabi da aka bai wa hukunci tun yanã yãro. Kuma Shĩ ne mai bãyar da bushãra da Ĩsa, amincin Allah ya tabbata agare su. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Yã Yahaya! Ka kãma littãfi da ƙarfi. Kuma Muka bã shi hukunci yanã yãro.
Maryam 19:12
Loading the recitation…
0:00