Maryam 19:71

سورة مريم

Meccan Verse: 71/98 Page 310
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation

وَإِن مِّنكُمۡ إِلَّا وَارِدُهَاۚ كَانَ عَلَىٰ رَبِّكَ حَتۡمࣰا مَّقۡضِيࣰّا ٧١

  1. Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation


    Kuma bãbu kõwa daga gare ku sai mai tuzga mata. Yã kasance wajibi ga Ubangijinka, hukuntacce.

Read the whole surah Compare translations Arabic tafsir