إِنَّا نَحۡنُ نُحۡيِۦ وَنُمِيتُ وَإِلَيۡنَا ٱلۡمَصِيرُ ٤٣
Qaf 50:43
سورة ق
Meccan
Verse: 43/45
Page 520
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Lalle Mũ ne haƙĩƙa, Mu ne ke rãyarwa, kuma Mũ ne ke kashẽwa, kuma zuwa gare Mu kawai ne makõmar take. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Lalle Mũ ne haƙĩƙa, Mu ne ke rãyarwa, kuma Mũ ne ke kashẽwa, kuma zuwa gare Mu kawai ne makõmar take.
Qaf 50:43
Loading the recitation…
0:00