وَلَوۡ تَرَىٰٓ إِذۡ فَزِعُواْ فَلَا فَوۡتَ وَأُخِذُواْ مِن مَّكَانࣲ قَرِيبࣲ ٥١
Saba' 34:51
سورة سبأ
Meccan
Verse: 51/54
Page 434
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma dã kã gani, a lõkacin da suka firgita, to, bãbu kuɓuta, kuma aka kãma su daga wuri makusanci. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma dã kã gani, a lõkacin da suka firgita, to, bãbu kuɓuta, kuma aka kãma su daga wuri makusanci.
Saba' 34:51
Loading the recitation…
0:00