وَمَا يَنظُرُ هَٰٓؤُلَآءِ إِلَّا صَيۡحَةࣰ وَٰحِدَةࣰ مَّا لَهَا مِن فَوَاقࣲ ١٥
Sad 38:15
سورة ص
Meccan
Verse: 15/88
Page 453
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma waɗannan *bã su jiran kõme fãce tsãwã guda, wadda bã ta da hani.
* Watau mutãnen Annabi Muhammadu: Ƙuraishãwa da waninsu har ya zuwa Tashin Ƙiyãma. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma waɗannan bã su jiran kõme fãce tsãwã guda, wadda bã ta da hani.
Sad 38:15
Loading the recitation…
0:00