يَعۡلَمُ مَا بَيۡنَ أَيۡدِيهِمۡ وَمَا خَلۡفَهُمۡ وَلَا يُحِيطُونَ بِهِۦ عِلۡمࣰا ١١٠
TaHa 20:110
سورة طه
Meccan
Verse: 110/135
Page 319
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Yanã sanin* abin da ke a gaba gare su da abin da ke bãyansu, kuma bã su kẽwayẽwa da shi ga sani.
* Allah Ya san kõme ga halittunsa, su kuwa bã su iya kewayewa da sanin kõme game da shi. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Yanã sanin abin da ke a gaba gare su da abin da ke bãyansu, kuma bã su kẽwayẽwa da shi ga sani.
TaHa 20:110
Loading the recitation…
0:00