۞ وَعَنَتِ ٱلۡوُجُوهُ لِلۡحَيِّ ٱلۡقَيُّومِۖ وَقَدۡ خَابَ مَنۡ حَمَلَ ظُلۡمࣰا ١١١
TaHa 20:111
سورة طه
Meccan
Verse: 111/135
Page 319
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma fuskõki suka ƙanƙan da kai ga Rãyayye, Tsayayye, alhãli kuwa wanda ya ɗauko wani zãlunci ya tãɓe. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma fuskõki suka ƙanƙan da kai ga Rãyayye, Tsayayye, alhãli kuwa wanda ya ɗauko wani zãlunci ya tãɓe.
TaHa 20:111
Loading the recitation…
0:00