وَنُفِخَ فِي ٱلصُّورِ فَإِذَا هُم مِّنَ ٱلۡأَجۡدَاثِ إِلَىٰ رَبِّهِمۡ يَنسِلُونَ ٥١
YaSin 36:51
سورة يس
Meccan
Verse: 51/83
Page 443
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma aka yi bũsa a cikin ƙaho, to, sai gã su, daga kaburbura zuwa ga Ubangijinsu, sunã ta gudu. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma aka yi bũsa a cikin ƙaho, to, sai gã su, daga kaburbura zuwa ga Ubangijinsu, sunã ta gudu.
YaSin 36:51
Loading the recitation…
0:00