قُلۡ يُحۡيِيهَا ٱلَّذِيٓ أَنشَأَهَآ أَوَّلَ مَرَّةࣲۖ وَهُوَ بِكُلِّ خَلۡقٍ عَلِيمٌ ٧٩
YaSin 36:79
سورة يس
Meccan
Verse: 79/83
Page 445
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Ka ce: "Wanda ya ƙãga halittarsu a farkon lõkaci Shĩ ke rãyar da su, kuma Shi, game da kõwace halitta, Mai ilmi ne." -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Ka ce: "Wanda ya ƙãga halittarsu a farkon lõkaci Shĩ ke rãyar da su, kuma Shi, game da kõwace halitta, Mai ilmi ne."
YaSin 36:79
Loading the recitation…
0:00