إِنَّمَآ أَمۡرُهُۥٓ إِذَآ أَرَادَ شَيۡـًٔا أَن يَقُولَ لَهُۥ كُن فَيَكُونُ ٨٢
YaSin 36:82
سورة يس
Meccan
Verse: 82/83
Page 445
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
UmurninSa idan Yã yi nufin wani abu sai Ya ce masa kawai, "Ka kasance," sai yana kasancewa (kamar yadda Yake nufi). -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
UmurninSa idan Yã yi nufin wani abu sai Ya ce masa kawai, "Ka kasance," sai yana kasancewa (kamar yadda Yake nufi).
YaSin 36:82
Loading the recitation…
0:00