فَقَالُواْ عَلَى ٱللَّهِ تَوَكَّلۡنَا رَبَّنَا لَا تَجۡعَلۡنَا فِتۡنَةࣰ لِّلۡقَوۡمِ ٱلظَّٰلِمِينَ ٨٥
Yunus 10:85
سورة يونس
Meccan
Verse: 85/109
Page 218
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Sai suka ce: "Ga Allah muka dõgara. Yã Ubangijinmu! Kada Ka sanyã mu fitina ga mutãne azzãlumai. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Sai suka ce: "Ga Allah muka dõgara. Yã Ubangijinmu! Kada Ka sanyã mu fitina ga mutãne azzãlumai.
Yunus 10:85
Loading the recitation…
0:00