ثُمَّ بَدَا لَهُم مِّنۢ بَعۡدِ مَا رَأَوُاْ ٱلۡأٓيَٰتِ لَيَسۡجُنُنَّهُۥ حَتَّىٰ حِينࣲ ٣٥
Yusuf 12:35
سورة يوسف
Meccan
Verse: 35/111
Page 239
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Sa'an nan kuma ya bayyana a gare su a bãyan sun ga alãmõmin, lalle ne dai su ɗaure shi har zuwa wani lõkaci. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Sa'an nan kuma ya bayyana a gare su a bãyan sun ga alãmõmin, lalle ne dai su ɗaure shi har zuwa wani lõkaci.
Yusuf 12:35
Loading the recitation…
0:00