Yusuf 12:85

سورة يوسف

Meccan Verse: 85/111 Page 245

قَالُواْ تَٱللَّهِ تَفۡتَؤُاْ تَذۡكُرُ يُوسُفَ حَتَّىٰ تَكُونَ حَرَضًا أَوۡ تَكُونَ مِنَ ٱلۡهَٰلِكِينَ ٨٥

  1. Hausa translation

    الترجمة الهوساوية

    Suka ce: "Tallahi! Bã zã ka gushe ba, kanã ambaton Yũsufu,* har ka kasance Mai rauni ƙwarai, kõ kuwa ka kasance daga mãsu halaka."
      * Mai tsõhon laifi bã ya son ya ji anã ambatonsa, sabõda haka ('yan'uwan Yũsufu) suke zargin bãbansu da ambaton (tuna) Yũsufu.
  2. Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation


    Suka ce: "Tallahi! Bã zã ka gushe ba, kanã ambaton Yũsufu, har ka kasance Mai rauni ƙwarai, kõ kuwa ka kasance daga mãsu halaka."

Read the whole surah Arabic tafsir