وَلَئِن مُّتُّمۡ أَوۡ قُتِلۡتُمۡ لَإِلَى ٱللَّهِ تُحۡشَرُونَ ١٥٨
Al-Imran 3:158
سورة آل عمران
Medinan
Verse: 158/200
Page 71
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma lalle ne idan kun mutu ko kuwa aka kashe ku, haƙĩƙa, zuwa ga Allah ake tãra ku. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma lalle ne idan kun mutu ko kuwa aka kashe ku, haƙĩƙa, zuwa ga Allah ake tãra ku.
Al-Imran 3:158
Loading the recitation…
0:00