وَتَرَكۡنَا فِيهَآ ءَايَةࣰ لِّلَّذِينَ يَخَافُونَ ٱلۡعَذَابَ ٱلۡأَلِيمَ ٣٧
Az-Zariyat 51:37
سورة الذاريات
Meccan
Verse: 37/60
Page 522
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma Muka bar wata ãyã, a cikinta, ga waɗanda ke jin tsõron azãba, mai raɗaɗi. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma Muka bar wata ãyã, a cikinta, ga waɗanda ke jin tsõron azãba, mai raɗaɗi.
Az-Zariyat 51:37
Loading the recitation…
0:00