إِنَّ فِي هَٰذَا لَبَلَٰغࣰا لِّقَوۡمٍ عَٰبِدِينَ ١٠٦
Al-Anbiya' 21:106
سورة الأنبياء
Meccan
Verse: 106/112
Page 331
Hausa translation
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Lalle ne a cikin wannan (Alƙur'ãni), haƙĩƙa, akwai iyarwa (ga maganar da ta gabãta* ga waɗansu mutãne mãsu ibãda.
* Ita ce cewar, Allah sãlihai sunã gadon ƙasa.
Al-Anbiya' 21:106
Loading the recitation…
0:00