ٱللَّهُ يَسۡتَهۡزِئُ بِهِمۡ وَيَمُدُّهُمۡ فِي طُغۡيَٰنِهِمۡ يَعۡمَهُونَ ١٥
Al-Baqarah 2:15
سورة البقرة
Medinan
Verse: 15/286
Page 3
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Allah Yana yin izgili* gare su kuma Yana taimakon su a cikin ɓatarsu, suna ɗimuwa.
* Allah Yanã mayar masu da sakamakon izgilinsu. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Allah Yana yin izgili gare su kuma Yana taimakon su a cikin ɓatarsu, suna ɗimuwa.
Al-Baqarah 2:15
Loading the recitation…
0:00