وَهُوَ ٱلَّذِي جَعَلَ لَكُمُ ٱلَّيۡلَ لِبَاسࣰا وَٱلنَّوۡمَ سُبَاتࣰا وَجَعَلَ ٱلنَّهَارَ نُشُورࣰا ٤٧
Al-Furqan 25:47
سورة الفرقان
Meccan
Verse: 47/77
Page 364
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma shĩ ne wanda Ya sanya muku dare ya zama tũfa da barci ya zama hũtãwa, dã yini ya zama lokacin tãshi (kamar Tashin ¡iyãma). -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma shĩ ne wanda Ya sanya muku dare ya zama tũfa da barci ya zama hũtãwa, dã yini ya zama lokacin tãshi (kamar Tashin ¡iyãma).
Al-Furqan 25:47
Loading the recitation…
0:00