وَهُوَ ٱلَّذِيٓ أَرۡسَلَ ٱلرِّيَٰحَ بُشۡرَۢا بَيۡنَ يَدَيۡ رَحۡمَتِهِۦۚ وَأَنزَلۡنَا مِنَ ٱلسَّمَآءِ مَآءࣰ طَهُورࣰا ٤٨
Al-Furqan 25:48
سورة الفرقان
Meccan
Verse: 48/77
Page 364
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma Shi ne Ya aika iskõkin bushãra gaba ga rahamarSa, kuma Muka saukar da ruwa mai tsarkakẽwa daga sama. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma Shi ne Ya aika iskõkin bushãra gaba ga rahamarSa, kuma Muka saukar da ruwa mai tsarkakẽwa daga sama.
Al-Furqan 25:48
Loading the recitation…
0:00