وَٱلۡجَآنَّ خَلَقۡنَٰهُ مِن قَبۡلُ مِن نَّارِ ٱلسَّمُومِ ٢٧
Al-Hijr 15:27
سورة الحجر
Meccan
Verse: 27/99
Page 263
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Kuma Aljani Mun haliccẽ shi daga gabãni, daga wutar* iskar zafi.
* Halittar Ãdamu daga yumbu kekasasshe, ya fi daraja bisa halittar Shaiɗan daga harshen wuta, dõmin wuta tanã nũni ga sassabcin hankali da rashin natsuwa. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Kuma Aljani Mun haliccẽ shi daga gabãni, daga wutar iskar zafi.
Al-Hijr 15:27
Loading the recitation…
0:00