وَلَآ أُقۡسِمُ بِٱلنَّفۡسِ ٱللَّوَّامَةِ ٢
Al-Qiyamah 75:2
سورة القيامة
Meccan
Verse: 2/40
Page 577
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Bã sai Nã yi rantsuwa da rai mai yawan zargin* kansa ba.
* Kowane rai na zargin kansa idan bai yi aikin alheri ba, ko kuma bai yi fiye da wanda ya yi ba, ko kuma bai aikata wanda ya fi kyãwo ba a lokacin aikinsa. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Bã sai Nã yi rantsuwa da rai mai yawan zargin kansa ba.
Al-Qiyamah 75:2
Loading the recitation…
0:00