تَرۡجِعُونَهَآ إِن كُنتُمۡ صَٰدِقِينَ ٨٧
Al-Waqi'ah 56:87
سورة الواقعة
Meccan
Verse: 87/96
Page 537
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Ku mayar da shi (cikin jikinsa) har idan kun kasance mãsu gaskiya.*
* Idan kun kasance mãsu gaskiya ga da'awar rashin Tãshin Ƙiyãma, to, ku yi ƙõƙarin hana mutuwa ga mutãne dõmin ku hana cikar alkawarin tayarwa a bãyan mutuwa. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Ku mayar da shi (cikin jikinsa) har idan kun kasance mãsu gaskiya.
Al-Waqi'ah 56:87
Loading the recitation…
0:00