فَسَبِّحۡ بِٱسۡمِ رَبِّكَ ٱلۡعَظِيمِ ٩٦
Al-Waqi'ah 56:96
سورة الواقعة
Meccan
Verse: 96/96
Page 537
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
Sabõda haka, ka tsarkake* sũnan Ubangijinka, Mai karimci.
* A cikin rukũ'i anã tasbĩhi da cewa: "Subhãna Rabbiyal Azĩm wa Bihamdih." Ma'anarsa Tsarki ya tabbata ga Ubangijina Mai girma game da gõde Masa. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
Sabõda haka, ka tsarkake sũnan Ubangijinka, Mai karimci.
Al-Waqi'ah 56:96
Loading the recitation…
0:00