أَتَبۡنُونَ بِكُلِّ رِيعٍ ءَايَةࣰ تَعۡبَثُونَ ١٢٨
Ash-Shu'ara' 26:128
سورة الشعراء
Meccan
Verse: 128/227
Page 372
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
"Shin, kunã yin ginin sitadiyo* a kõwane tsauni ne, kunã yin wãsa?"
* Sitãdiyo shi ne gidan wasanni da Turanci, alãmã da Lãrabci. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
"Shin, kunã yin ginin sitadiyo a kõwane tsauni ne, kunã yin wãsa?"
Ash-Shu'ara' 26:128
Loading the recitation…
0:00