وَتَتَّخِذُونَ مَصَانِعَ لَعَلَّكُمۡ تَخۡلُدُونَ ١٢٩
Ash-Shu'ara' 26:129
سورة الشعراء
Meccan
Verse: 129/227
Page 372
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
"Kuma kunã riƙon matsãrar ruwa, tsammãninku, ku dawwama?*"
* Kõ kuma wurãren sanã'õ'i kamar masãƙoƙi irin na zãmanin nan. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
"Kuma kunã riƙon matsãrar ruwa, tsammãninku, ku dawwama?"
Ash-Shu'ara' 26:129
Loading the recitation…
0:00