وَزُرُوعࣲ وَنَخۡلࣲ طَلۡعُهَا هَضِيمࣱ ١٤٨
Ash-Shu'ara' 26:148
سورة الشعراء
Meccan
Verse: 148/227
Page 373
-
Hausa translation
الترجمة الهوساوية
"Da shuke-shuke da dabĩ nai, 'ya'yan itãcensu hirtsi* mãsu narkẽwa a ciki?"
* Hirtsi shi ne 'ya'yan itãce sãbabbi tun ba su nuna ba. Wãtau hirtsin gonakinsu idan an ci shi narkewã ya ke yi a cikin ciki, balle kuma 'ya'yan itãce nunannu. -
Abubakar Mahmoud Gumi - Hausa translation
"Da shuke-shuke da dabĩ nai, 'ya'yan itãcensu hirtsi mãsu narkẽwa a ciki?"
Ash-Shu'ara' 26:148
Loading the recitation…
0:00